Daga Usman Usman Garba

Yadda aikin gina Kotun Ɗaukaka Ƙara (Court of Appeal) da ke harabar Sakatariyar Audu Bako a Kano ke gudana.

Ginin kotun daukaka kara ta Jahar kano

Ana gudanar da aikin ne ta hanyar ƙoƙarin Hon. Abubakar Kabir Abubakar (Abba Bichi), ɗan Majalisar Wakilai mai wakiltar Mazabar Tarayya ta Bichi.

Abba Bichi

Ana sa ran kammala wannan aiki zai ƙara ƙarfafa tsarin shari’a tare da sauƙaƙa samun ayyukan Kotun Ɗaukaka Ƙara ga al’ummar Kano da ma jihohin da ke makwabtaka.

Dan majalisar tarayya mai wakiltar Bichi
Share.
Leave A Reply

Join Us On WhatsApp
Exit mobile version