Daga Shu’aibu Ibrahim, Gusau Karamin Ministan Tsaro, Bello Matawalle, ya yi kira ga magoya bayansa da su guji duk wata fitina ko tsokana da za ta iya tilasta musu mayar da martani ga masu kai hare-hare ko suka a fagen siyasa a Jihar Zamfara. Matawalle ya kuma shawarci matasa da su kasance masu bin doka da oda tare da nuna kyawawan halaye, yana mai jaddada cewa ba zai amince da duk wani nau’i na rashin da’a ko tayar da tarzoma ba. Ya bayyana hakan ne lokacin da ya karbi bakuncin ‘yan jam’iyyar APC da sauran masu ruwa da tsaki daga…
Author: Usman Gwadabe
By Musa Tanko Muhammad In public communication, intention alone is never enough. Equally important is perception. A message may be written with sincerity, approved through the proper channels, and intended to promote goodwill, yet the way it is interpreted by the public can generate reactions far beyond the writer’s expectations. This is why communicators, journalists, public relations practitioners, and public servants must constantly remind themselves that words are powerful. Indeed, the same pen that builds a reputation can also destroy it. This reality recently played out following a press release issued during the Eid el-Kabir celebration concerning a welfare package…
From Shuaibu Ibrahim Gusau The Nigeria Union of Journalists (NUJ), Zamfara State Council, has congratulated Dauda Lawal on the occasion of his third anniversary in office, describing his administration as one driven by purposeful leadership, people-oriented policies, and visible developmental achievements across the state. In a statement signed by the Chairman of the Council, Comrade Ibrahim Musa Maizare, the Union commended Governor Dauda Lawal for his unwavering commitment to tackling insecurity through continuous support to security agencies with operational vehicles, logistics, communication gadgets, and other strategic interventions aimed at restoring peace and protecting lives and property across Zamfara State. The…
From Musa Muhammad Kutama, Calaba, The Cross River State Police Command has clarified reports circulating on social media regarding the presence of a group of individuals allegedly camping around Mary Slessor Avenue, opposite the Calabar Zoo, in Calabar, the Cross River State capital. In a statement signed and issued to the media by the Police Public Relations Officer, ASP Eitokpah Sunday Akata, the Command said a patrol team was immediately deployed to the area following the reports in order to verify the situation. According to the statement, the investigation revealed that the individuals were not an unidentified or suspicious group…
By Rabiu sanusi The Executive Chairman of Bichi Local Government Area, Hon.Hamza Sule Mai Fata has extended warm congratulations to the Executive Governor of Kano State, Alhaji Abba Kabir Yusuf on the successful completion of three impactful years in office, describing his administration as one of the most productive and people-oriented governments in the history of Kano State. In a statement commemorating the Governor third anniversary in office, Hon. Hamza Sule Mai Fata applauded Governor Abba Kabir Yusuf for what he described as “unmatched dedication, visionary leadership and an unwavering commitment to the progress and welfare of the people of…
Daga Usman Usman Garba Dan majalisar wakilai mai wakiltar Bichi Federal Constituency kuma Shugaban Kwamitin Kasafin Kudi na Majalisar Wakilai, Hon. Abubakar Kabir Bichi, ya bai wa kowanne daga cikin alhazan Ƙaramar Hukumar Bichi su 193 kyautar dala 300, kwatankwacin Naira 420,000 domin tallafa musu wajen gudanar da aikin Hajjin bana. Hon. Bichi ya bayar da tallafin ne yayin da ya kai ziyara ga alhazan a Minna ranar Alhamis, inda suke gudanar da wani bangare na ibadun Hajji. Da yake jawabi yayin ziyarar, Hon. Bichi ya bayyana cewa wannan tallafi na daga cikin al’adarsa ta shekara-shekara na taimakawa alhazan mazabarsa…
By Usman Usman Garba The member representing Bichi Federal Constituency and Chairman of the House Committee on Appropriation, Hon. Abubakar Kabir Bichi, has donated $300 (equivalent of N420,000) to each of the 193 pilgrims from Bichi Local Government Area currently performing the 2026 Hajj exercise. Hon. Bichi made the donation during a visit to the pilgrims in Minna on Thursday, where the pilgrims were observing part of the compulsory Hajj rites. With each pilgrim receiving N420,000, the total amount donated by the lawmaker stands at N81,060,000. Speaking during the visit, Hon. Bichi described the gesture as part of his annual…
Daga Usman Usman Garba Al’ummar Jihar Kano sun bayyana matuƙar jin daɗinsu tare da yabawa ga Sufeto Janar na ’Yan Sanda, Olatunji Rilwan Disu, Darakta Janar na Hukumar Tsaro ta DSS, Adeola Oluwatosin Ajayi, da Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar Kano, Ibrahim Adamu Bakori, bisa matakin gaggawa da ƙwarewa da suka ɗauka wajen dakatar da shirin gudanar da Hawan Sallah na Eid Durbar da masu takarar kujerar Emirancin Kano biyu suka shirya yi. Shirin gudanar da Hawan Daushe da Mai Martaba Alhaji Aminu Ado Bayero da Mai Martaba Muhammadu Sanusi II suka shirya ya haddasa fargaba da tashin hankali a tsakanin…
From Christiana Gokyo, Jos The Action Democratic Party (ADP) in Plateau State has successfully conducted its primary elections through affirmation ahead of the 2027 general elections. Speaking shortly after the exercise held on Thursday at Dadi Kowa Youth Centre in Jos, the Chairman of the party and affirmed flag bearer for Plateau North Senatorial Zone, Hon. Bitrus Boyi Ngah, said the responsibility of directly tackling insecurity lies with the executive arm of government, but stressed that legislators also have a vital role to play in strengthening the nation’s security framework. According to him, lawmakers must ensure the enactment of laws…
Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Bayan kisan Jamilu Sani Jangebe, Daraktan Tsare-tsare na Ƙaramar Hukumar Talata Mafara, da Kansilan Mazabar Jangebe, Hon. Muslim Jangebe, wasu ’yan bindiga sun yi barazanar kashe duk wanda suka kama daga garin Jangebe. Shugaban Ƙaramar Hukumar Talata Mafara, Hon. Yahaya Yari, ne ya bayyana hakan yayin da yake jajanta wa iyalan mamatan tare da tabbatar da aukuwar lamarin. A cewarsa, masu garkuwa da mutanen sun bayyana cewa ba su da niyyar sakin duk wanda ya fito daga Jangebe, ko da an biya kuɗin fansa. “Sun gaya mana cewa duk wanda ya shiga hannunsu matuƙar daga garin…
